Wannan shafi na Al-basa’ir yana magana ne a kan batutuwa masu alaƙa da addinin Musulunci, kamar Akida, Akhlak, hukunce-hukuncen addini, Tarbiya, Maganganun Annabi da Ahalulbaiti, da sauransu. Bugu da ƙari, wannan shafi zai bada muhimmanci ga yanayin da Duniyar Musulunci ke ciki a yau, da kuma matsalolin da take fuskanta.